Chass – Ado Gwanja Lyrics

Chass - Ado Gwanja Lyrics
ad

Join Movie/Song Telegram Channel

Join Movie/Song Whatsapp Group

New music alert from Chass – Ado Gwanja Lyrics, audio mp3

Renowned Northern super talented Hausa known as Mr Eazi decided to rock up fans with a brand new tune tagged “Ado Gwanja Chass mp3 & lyrics”.

Worth adding to your music playlist.

DOWNLOAD HERE

Listen & Share

Chass – Ado Gwanja Lyrics

sunyi abun yasha musu Kai
chasss
wai ya hake
wanka yabi jiki
chasss
kuya kuka ga??
sunyi abun yasha musu Kai
chasss
eh mana kaiiiiii
wanka yabi jiki
chasss
Ku ya kuka ga???
laaaaa
na tsinci Abu bazan nuna muku ba
chasss
kome na fada
menene a gaba
chasss
yazakuta fadamini chasss
ni bance kule bah
chasss
ko kun qara fada chass bana tanka muku bah
chasss
kuyita fada ni inyi shuru bazan qara biye muku bah
chasss ×7
lallai tsakiyata ta tsinke Kuma a dakin masoyina Kuma in durkusa in dauka Kuma abun ne Kuma da kunya
chasss
chasss
chasss
sauka a Tasha ta wulaqanci bin motar kwadayi
chasss
soyayya zumace Ashe batasanya layi
chasss
qauna da abinda kakeson more yanayi
chasss
ya Allah ka tsaremu da kamon tarkon makiyi
ai nima a Dan Shani kadan Kuma na warke ba dukaba
chasssss
kome na fada bazan bone muku ba
chasss
komai ma Ku fada bazan Maida muku bah
ahayyyeee ruwa yaci garin maqiya gurin kwana yayi wuya Ashe dai mune da guri na kwana sai inga tsiya
chasssss
chasss
chasss
bayana nayi mini ciwo
bayanaaaa
bayana nayi mini ciwo
bayanaaaa
bayana nayi mini ciwo
bayanaaaa
kamar wani Dan Abu namini yawo
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Chasssss
mata Allah yarabaku da tsautsayi
tsautsayi kwana dakin saurayi
karkije in kinje me zakiyi?
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa
Asosa